Posts

Showing posts from February, 2026

Rector’s Reform Drive Yields Results as NBTE Clears 18 Programmes for Nuhu Bamalli Poly

Image
The National Board for Technical Education (NBTE) has granted approval to Nuhu Bamalli Polytechnic, Zaria, Kaduna State, to commence 18 additional academic programmes beginning from the 2025/2026 academic session. This was contained in an official letter dated February 20, 2026, signed by the Director of Polytechnic and Allied Programmes Department, Dr. Mrs. Fatima Kabir Umar, on behalf of the Executive Secretary of NBTE, Prof. Idris M. Bugaje, following a Digital Resources Inspection Verification exercise conducted at the institution between January 27 and 28, 2026. According to the Board, the newly approved programmes cut across engineering, science laboratory technology, agriculture, media studies, law and management disciplines. Among the programmes approved are HND Agricultural and Bio-Environmental Engineering, HND Computer Engineering Technology, ND Mechatronics Engineering Technology, ND Renewable Energy Technology, HND Journalism and Media Studies, HND Film and Mul...

El-Rufai na zubar da jini ta hanci a yayin da yake tsare a hannun ICPC, in ji mai magana da yawunsa

Image
Mai taimaka wa Nasir el-Rufai kan harkokin yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye, ya ce tsohon gwamnan na zubar jini ta hanci cikin dare yayin da yake tsare a hannun hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC kamar yadda jaridar TheCable ta rawaito. Ya ce an hana matar el-Rufai kai masa abinci kai tsaye, kuma lauyoyinsa ba su ga umarnin kotu da ya halatta tsare shi fiye da sa’o’i 48 ba tare da tuhuma ba. EFCC da ICPC na bincikensa kan zargin almundahanar kuɗi a lokacin mulkinsa.  A halin yanzu, ana sa ran kotu za ta saurari ƙarar kare haƙƙoƙinsa, yayin da kuma ake shirin gurfanar da shi kan wasu zarge-zarge a wannan makon.

Gwamnatin jihar Legas ta kama mutane 46 saboda yin bahaya a fili

Image
Gwamnatin jihar Legas ta kama mutane 46 saboda yin bahaya a fili Gwamnatin Jihar Legas ta ƙara ƙarfafa hukunta masu yin bahaya a fili, inda ta kama mutane 46 a sabon aikin sintiri da aka gudanarwa a manyan titunan kasuwanci na Tsibirin Legas. Hukumar ta aiwatar da kamun ne ta hanyar rundunar yaƙi da yin bayan gida a Fili ta Jihar Legas a safiyar wannan makon, inda aka mayar da hankali kan wuraren da aka gano rashin tsaftar muhalli, a matsayin wani ɓangare na ƙoƙarin da ake yi na aiwatar da dokokin muhalli da kare lafiyar jama’a. Daraktan gudanarwa kuma shugaban hukumar Kula da shara ta Legas, Dr. Muyiwa Gbadegesin, ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da aka wallafa a shafin hukuma na gwamnatin jihar a ranar Talata. Sanarwar ta ce, “Gwamnatin Jihar Legas, ta hanyar Rundunar Yaki da Yin Bayan Gida a Fili, ta kama maza da mata 46 masu laifi a yayin wani aikin sintiri da aka tsara da aka gudanar a safiyar yau a fadin Tsibirin Legas.”

An sake samun tashin gobara a kasuwar Dakata ta Jihar Kano

Image
 A safiyar yau gobara ta sake tashi a wata kasuwa da ke unguwar Dakata a Kano , inda ta cinye shaguna fiye da 50 da injinan sarrafa man girki da robobi . Wannan lamari na zuwa ne 'yan kwanaki bayan gobarar da ta tashi a kasuwar Singa da ke jihar, wadda ta lalata shaguna da dukiyoyi.

Sakonnin Imel na Epstein Ta Jawo Tambayoyi Kan Kare Lafiyar ‘Yan Najeriya

Image
A Kwanakin nan tattaunawa da ke ƙaruwa a kafafen sada zumunta ta sake jawo hankalin jama’a kan marigayi attajirin Amurka Jeffrey Epstein da hanyoyin hulɗarsa a duniya, bayan yaduwar wasu sakonnin imel da takardu da ake zargin suna magana kan binciken jikin ɗan Adam da zargin safarar mata da ƙananan yara. Epstein, wanda ya mutu a tsare a shekarar 2019 yayin da yake fuskantar tuhuma kan safarar mata don lalata, yana da alaƙa da manyan mutane a siyasa, kasuwanci da fannin ilimi. A tsawon lokaci, rahotanni da takardun kotu sun bayyana girman hanyar sadarwarsa, kodayake hukumomi sun sha jaddada cewa hulɗa da mutum kaɗai ba lallai ba ne ta nuna aikata laifi kai tsaye. A baya-bayan nan, wasu sakonnin imel da ake yadawa a intanet suna kama da tattaunawa kan sarrafa sassan jikin mata da kokarin safarar matan Najeriyazuwa wasu kasashe na daban.  Daga cikinsu akwai waɗanda ake cewa musayar saƙo ce tsakanin Epstein da attajirin duniya Bill Gates, inda ake zargin ya nemi a kawo wasu...

Pathways to Choice Project Targets Improved Literacy for Girls in Kaduna Communities

Image
The Centre for Girls Education under the Pathways to Choice – Learning to Scale Project has organised a stakeholders’ engagement meeting aimed at reviewing progress and addressing challenges in the implementation of the programme across various communities. Speaking during the meeting, a Project TeamMember, Alawiyya Abdullahi, explained that the initiative focuses on educating girls between the ages of one and sixteen on literacy and basic education across different intervention areas. She noted that the programme is designed to improve reading and writing skills among young girls while empowering them with knowledge that will enhance their educational and personal development. According to her, the meeting marked the fourth stakeholders’ engagement session involving representatives from the forty communities where the project is currently being implemented. Alawiyya stated that the objective of the current meeting was to review the progress made so far and assess the chall...