Posts

Tasirin Zarge-zargen Cin Hanci Kan Makomar Siyasar Bauchi

Image
Daga Usman Dahiru, Bauchi.  Daga yadda rahotanni da zarge-zargen da ke alaƙa da rashin gaskiya ke ci gaba da fitowa dangane da tsohon jami’in NAPIMS, Bala Wunti, wanda ake alakantawa da zargin cin hanci da rashawa a lokacin da yake ofis, al’ummar Jihar Bauchi na ƙara fahimtar irin siyasar da aka dade ana yi a kansu: siyasa wadda ke amfani da mulki a matsayin kariya daga bincike, kuma a matsayin hanyar kare muradu na kai. Zarge-zargen da ke nuna yunƙurin amfani da jam’iyyun siyasa da kusanci da masu iko domin kauce wa yin hisabi ba abin mamaki ba ne ga masu bibiyar siyasar Bauchi. Tun da daɗewa akwai alamun cewa wasu mutane na ganin siyasa a matsayin mafaka ta kariya maimakon dama ta yi wa jama’a hidima. Abin baƙin ciki ne matuƙa cewa tattaunawa kan burin siyasa da rabon mukamai na faruwa a daidai lokacin da talakawa ke fama da fatara, rashin tsaro, rashin aikin yi da tsananin wahalar rayuwa. Maimakon mayar da hankali kan yadda za a inganta rayuwar jama’a, wasu ‘yan siya...

Bauchi’s Politics of Protection Must Give Way to Accountability

Image
By Usman Dahiru, Bauchi  From the way reports and allegations related to dishonesty continue to emerge concerning former NAPIMS official, Bala Wunti, with reports linking him to allegations of corruption during his time in office, the people of Bauchi State are increasingly beginning to understand the kind of politics that has long been played against them: politics that uses power as a shield against investigation and as a tool for protecting personal interests. The allegations suggesting attempts to use political party structures and closeness to those in power to evade accountability are not surprising to keen observers of Bauchi politics. For a long time, there have been clear signs that some individuals see politics as a refuge for protection rather than an opportunity to serve the people. It is deeply unfortunate that discussions about political ambitions and allocation of positions are taking place at a time when ordinary citizens are battling poverty, insecurity...

Yusuf Maitama Tuggar: Daga Diflomasiyya Zuwa Fatan Gina Sabuwar Jihar Bauchi

Image
Daga Muazu Abubakar Albarkawa, Kaduna  Batun zaɓen gwamnan shekarar 2027 a Jihar Bauchi ta dauki sabon salo mai jan hankali da ban sha'awa sakamakon fitowar tsohon Ministan Harkokin Waje, Yusuf Maitama Tuggar, a matsayin dan takara tare da dimbin kwarewa a harkokin diflomasiyya, gogewa a majalisa, da kusanci da al’umma, takararsa na zama wata alama ta fata, sabuwar rayuwa, da shugabanci mai manufa. An haifi Tuggar a ranar 12 ga Maris, 1967, cikin gida mai alaka da siyasa a Gamawa, inda tun daga farko al’amuran jagoranci suka bayyana a rayuwarsa. Mahaifinsa, Abubakar Tuggar, ya kasance fitaccen dan siyasa a lokacin Jamhuriya ta Farko, wanda ya kafa tubalin hidimar jama’a da ya shafi rayuwar Tuggar. Tun yana karami, ya taso cikin darussan shugabanci, nauyi, da kishin kasa wadanda suka zama ginshikin rayuwarsa. A bangaren ilimi, Tuggar ya yi fice a matsayin mutum mai zurfin tunani da hangen nesa na duniya. Ya yi karatun hulda da kasashen waje, sannan ya kara ilimi a Jami’a...

Yusuf Maitama Tuggar: Experience, Vision, and a Defining Moment for Bauchi State

Image
Muazu Abubakar Albarkawa, Kaduna  The race toward the 2027 governorship election in Bauchi State has taken a compelling turn with the emergence of former Minister of Foreign Affairs, Yusuf Maitama Tuggar, as a leading and formidable contender. With a rich blend of diplomatic experience, legislative background, and deep grassroots connection, Tuggar’s candidacy is fast becoming a symbol of hope, renewal, and purposeful leadership. Born on March 12, 1967, into a politically conscious family in Gamawa, Tuggar’s journey into leadership appears almost destined. His father, Abubakar Tuggar, was a respected political figure during Nigeria’s First Republic, laying a foundation of public service that has clearly influenced his path. From an early age, Tuggar was exposed to the values of leadership, responsibility, and national service principles that continue to define his career. Academically, Tuggar stands out as a man of intellect and global exposure. With a degree in interna...

KANO REJOICES AS GOVERNOR ABBA YUSUF NOMINATES GARO FOR DEPUTY GOVERNOR

Image
Kano State is awash with excitement following a landmark political development  Governor Abba Kabir Yusuf has officially transmitted the nomination of Murtala Sule Garo to the Kano State House of Assembly for confirmation as Deputy Governor, bringing to a close a period of eager anticipation across the state. The announcement sparked widespread jubilation, with residents and party supporters taking to the streets to celebrate what many are describing as a unifying and forward-looking choice for the state. In an official statement issued by the Governor's Chief Press Secretary, Mustapha Muhammad, the nomination was made in strict compliance with Section 191(3) of the 1999 Constitution (as amended), which empowers the Governor to fill a vacancy in the office of the Deputy Governor. The vacancy arose following the voluntary resignation of former Deputy Governor Comrade Abdussalam Gwarzo on March 27, 2026. Governor Yusuf's choice followed extensive consultations with ke...

Kotu Ta Ɗage Shari’ar Sarkin Zazzau Saboda Rashin Biyan Tara Da Aka Yiwa Mai Ƙara Wato Alhaji Ibrahim Aminu

Image
Babbar Kotun Jihar Kaduna da ke zamanta a Dogarawa, Zaria, ta yi ƙaramin hukunci a shari’ar batanci da ke tsakanin Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, da tsohon Wazirin Zazzau, Alhaji Ibrahim Muhammad Aminu, inda ta hana mai ƙara damar yin jawabi saboda rashin bin umarnin kotu. A zaman da aka ci gaba da shi a ranar Laraba, Mai Shari’a Yakubu Badamasi ya bayyana cewa ba za a bai wa mai ƙara damar yin magana ba, saboda ya gaza bin umarnin kotu da aka riga aka bayar. Kotun ta riga ta ci tarar naira dubu dari biyu (₦200,000) ga mai ƙarar saboda rashin nuna ƙwarewa wajen shigar da ƙarar, tare da la’akari da wahalar da lauyoyin ɓangaren da ake ƙara suka sha wajen zuwa kotu daga Lagos, Abuja da Kaduna. Duk da wannan umarni, mai ƙarar bai biya tarar ba, wanda ya sa kotu ta jingina da ƙa’idar doka da ke cewa wanda ya saɓa wa umarnin kotu ba za a saurare shi ba har sai ya gyara laifinsa. Saboda haka, kotun ta ɗage shari’ar zuwa ranar 16 ga Yuni, 2026, domin a cika sharadin bin u...

Zazzau Emir’s Defamation Case: Court Bars Claimant Over Non-Compliance, Adjourns Proceedings

Image
The Kaduna State High Court sitting in Dogarawa, Zaria, has delivered a significant ruling in the ongoing defamation suit involving the Emir of Zazzau, Ahmed Nuhu Bamalli, and a former Wazirin Zazzau, Alhaji Ibrahim Muhammad Aminu, barring the claimant from being heard due to non-compliance with a court order. At the resumed sitting on Wednesday, the presiding judge, Justice Yakubu Badamasi, held that the claimant could not be granted the right of audience, having failed to comply with an earlier directive of the court. The court had previously imposed a fine of ₦200,000 on the claimant for lack of diligent prosecution, citing the inconvenience caused to defence counsel who travelled from Lagos, Abuja, and Kaduna. Despite the order, the claimant failed to settle the fine, prompting the court to invoke the legal principle that a party in disobedience of a subsisting court order cannot be heard until such contempt is purged. Consequently, the court adjourned the matter to Jun...