Posts

Showing posts from July, 2026

Bauchi APC Primary: Tuggar's Supporters Dismiss Acceptance Claims

Image
A coalition of support groups loyal to the Minister of Foreign Affairs, Ambassador Yusuf Maitama Tuggar, has dismissed reports claiming that his supporters have accepted the outcome of the All Progressives Congress (APC) governorship primary election in Bauchi State. In a statement issued under the banner of the Network of Ambassador Tuggar Support Groups, the coalition described the reports as false and misleading, urging members of the public to disregard them. The group alleged that no genuine supporter of Ambassador Tuggar had accepted the outcome of what it described as a flawed primary election, insisting that reports to the contrary were being circulated by individuals who neither represent the minister nor his supporters. According to the statement, support groups aligned with Tuggar, his associates and many APC members across Bauchi State remain united in rejecting the emergence of M. A. Abubakar as the party's governorship candidate. The coalition maintained t...

An Jaddada Muhimmancin Tantance Ayyukan Ci Gaban Mazabar Tarayya ta Zariya

Image
Jagoran Zaria Youth Peace and Development Round Table, Malam Ishaq Alhassan Kauran Mata Jnr, ya ce manufar taron masu ruwa da tsaki ita ce samar da wani dandali da zai bai wa masu ruwa da tsaki damar yin sahihin nazari kan ayyukan ci gaban da aka aiwatar a Mazabar Tarayya ta Zariya, tare da ba wa al'umma damar bayyana ra'ayoyinsu cikin gaskiya da adalci. Kauran Mata Jnr ya bayyana hakan ne a wajen taron masu ruwa da tsaki da aka gudanar a K & R Hotel da ke Zariya, bayan mahalarta sun kai ziyarar duba manyan ayyukan ci gaba da aka aiwatar a sassan mazabar. Ya ce ba a shirya taron domin yabon wani ko sukar wani ba, sai dai domin tabbatar da cewa ana tantance ayyukan ci gaba ne bisa hujjoji da abin da ido ya gani. Ya bayyana cewa irin wannan tsari zai taimaka wajen ƙarfafa gaskiya, riƙon amana da shugabanci nagari. Ya ƙara da cewa matasa suna da muhimmiyar rawa wajen gina ƙasa, don haka ya zama wajibi su shiga cikin tattaunawar da ta shafi ci gaban al'ummominsu...